Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

“In dai Buhari zai sake tsayawa takara zan ajiye mukamina”

Ministan Harkokin Mata, Hajiya Jummai Alhasan ta ce  za ta ajiye mukaminta muddin Shugaba Buhari zai sake tsayawa takara tare da Tsohon Mata

Shendam ya soki taron da Buhari ya yi da ’yan PDP

Shugaban Jam’iyyar NGP na Kasa, Dokta Yakubu Shendam ya soki lamirin taron da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi da shugabannin jam’iyyun APC

Nwoye ya lashe zaben fidda gwanin APC na Jihar Anambara

Dan Majalisar Dokoki ta Tarayya, Mista Tony Okechukwu Nwoye, ya lashe zaben fidda dan takarar gwamna na jihar Anambara na jam’iyyar APC. Nwoye d

Matasan Kano ta Arewa sun amince da wakilcin sanatansu

Dubban matasan yankin Kano ta Arewa da suka fito daga kananan hukumomi 13 na mazabar ne suka gudanar da wani gangamin taro na hadin gwiwa tsakanin &ls

Karfin PDP na sake dawowa don kwace mulki daga APC – Musa Saye

An bayyana cewa yanzu jam’iyyar PDP tana samun karfin kwace mulki daga hannun jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan saboda samun shugaba jaru