Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugaba Buhari yana samun sauki – Osinbajo

A ranar Talatar da ta gabata ne Muqaddashin Shugaban Qasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a birnin Landon, a daidai lokacin

Maganar Sarkin Kano daidai ne – Alhaji Musa Saye

  Shugaban jam’iyyar PDP na karamar hukumar Bichi Alhaji Musa Saye ya ce maganar da sarkin Kano ya yi dangane da karbo bashin dala biliyan talati

….Su ne ke neman kashe jam’iyyar APC a Najeriya – Saleh Barde

  Wani dan fafutikar tabbatar da adalci a tsakanin al’umma mamba a jam’iyyar APC reshen jihar Bauchi Alhaji Saleh Barde ya bukaci shugaban kasa M

Ko shekara 50 Ganduje ya yi ba zai iya yin ayyukan Kwankwaso ba-Nuradeen

Shugaban ayyuka na kungiyar Kwankwasiyya Ta kasa kuma Shugaban Kwankwasiyya reshen Jihar Filato  Alhaji Nuradeen Muhammad Inuwa, ya bayyana cewa

Gwamnatin Jigawa ta samar da tuka-tuka 180 da sola 17 a Kafin Hausa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta tona tuka-tuka 180 tare da fanfuna 17 masu aiki da hasken rana a yankin karamar Hukumar Kafin Hausa da ke jihar.dan Majalisa