Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zamu farfado da Jam’iyar PDP a karamar Hukumar Bichi – Musa Saye

Shugaban Jam’iyyar PDP na karamar Hukumar Bichi da ke Jihar Kano Alhaji Musa Saye ya ce za su yi aiki sosai domin farfado da martabar jam’iyyar a yank

Gwamnatin Kano za ta fara ba da rigakafin cutar shan-inna a cikin motocin haya

Gwamnatin Jihar Kano ta shirya domin fara bai wa yara rigakafin cutar shan-inna a cikin motocin haya idan sun shigo jihar daga wata jihar domin maganc

Rashin kudi ne babbar matsalar gwamnatin Jihar Bauchi – Baba Madugu

Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Bauchi, Alhaji Baba Madugu ya bayyana cewa gwamnatinsu tana da sababbin tanade-tanade a kasa domin ciyar da jihar g

Sheikh Jingir ya nemi Ganduje da Kwankwaso su kawo karshen rikicinsu

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci Gwamnan Jihar

Da Jam’iyyar PDP ta ci gaba da mulki da Najeriya ta ruguje – Sanata Muhammed

Tsohon dan Majalisar Dattawa daga Bauchi ta Tsakiya Sanata Muhammed Alhaji Muhammed ya ce da Jam’iyyar PDP ta ci gaba da mulki a Najeriya tabbas da ka