Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PDP ta kara wa kwamitin Makarfi shekara daya

Jam’iyyar PDP ta dage babban taronta na kasa, kuma ta kara wa Kwamitin Riko a karkashin Sanata Ahmed Makarfi shekara daya domin ya ci gaba da jan rama

Idan Jam’iyyar AD ta kafa gwamnati za ta rage matsalolin al’umma – Mairiga

Shugaban Jam’iyyar AD reshen Jihar Bauchi, Alhaji Mahmood Mairiga ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da fuskantar karancin wutar lantarki a ji

Kowane wakilin mai zave yana da muhimmanci a takarata – Farfesa Adedoja

Daya daga cikin ’yan takarar shugabancin Jam’iyyar PDP ta kasa Farfesa Taoheed Adedoja ya ce rangadin da yake yi don neman amincewar ’ya’yan jam’iyyar

Hana shigo da shinkafa shiri ne na vata gwamnatin Buhari a idon jama’a – Shugaban PDP

Shugaban Jam’iyyar PDP reshen Jihar Nasarawa, Mista Francis Arugo ya ce akasarin mutanen da ke kusa da Buhari gurbatattu ne.

Mun fara binciken Dogara da Jibrin – EFCC

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta ce ta fara bincike kan badakalar cogen da ake zargin an yi a kasafin kudin bana.Kakakin Huku