Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Mata na da rawar takawa a siyasa – Hafsat Ganduje

Uwargidan Gwamnan Jihar Kano Hajiya Hafsat Abdullahi Umar Ganduje ta nanata bukatar mata su fito a dama da su a al’amuran siyasa a kasar nan. Hajiya H

‘Mun ga canji a wannan gwamnati’

Shugaban Jam’iyyar APC na Kagarko ta Kudu, Habibu S. Baka ya bayyana cewa duk da halin matsi da ake ciki a kasar nan, idan aka auna nasarorin da gwamn

APC ba za ta iya rike kasar nan ba – Salisu Kuit

Tsohon Kwamishinan kananan Hukumomi na Jihar Jigawa kuma Shugaban Jam’iyyar PDP na jihar, Alhaji Salisu Mamuda Kuit, ya musanta zargin da ake yi masa

Babu wata kungiya da ta isa ta janye Dogara daga majalisa – Zaki

Tsohon dan Majalisar Wakilai daga Jihar Bauchi, Alhaji Abdurrazak Nuhu Zaki ya ce babu wata kungiya da ta isa ta janye  Shugaban Majalisar Barist

Ya kamata Gwamnatin El-Rufa’i ta waiwaye mu – Sarkin Samarin Jama’a

Sarkin Samarin Masarautar Jama’a da ke Jihar Kaduna Alhaji Mudi Shafi’u Tahir, ya yi kira ga gwamnatin jihar a karkashin Gwamna Nasir El-Rufa’i ta cik