Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Babu mutanen kirki a majalisar kasa – Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana nan a kan matsayinsa na shekarar 2012 cewa Majalisar Dokoki ta kasa cike take da baray

Matasa sun jefi tawagar Gwamnan Bauchi a Ningi

A ranar Larabar makon jiya ne Gwamnan Jihar Bauchi Barista Mohammed Abubakar ya jagoranci bikin kaddamar da sayar da takin zamani na bana a filin wasa

Sarkin Dutse ya gargadi hakimansa su guji shiga siyasa

Mai martaba Sarkin Dutse da ke Jihar Jigawa, Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi ya gargadi hakimansa su guji amfani da rawaninsu suna cutar talakawansu ko ku

Takaddamar Majalisa da Fadar Shugaban Kasa: Mark ya gana da Buhari

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Dabid Mark ya ziyarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata, ziyarar ta Sanata Mark ta

Masu sukar gwamnatin Buhari ba masu son gaskiya ba ne – Akbishop Kaigama

Akbishop na darikar Katolika na Jos kuma Shugaban Majalisar Bishop-Bishop na darikar Katolika ta Najeriya Akbishop Ignatius Kaigama, ya ce duk masu su