Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-ɓaci a Ribas
Majalisar ta amince ne ta hanyar kaɗa ƙuri’a da baki, wanda ’yan majalisa 243 suka halarta.
Fagen Siyasa
Majalisar ta amince ne ta hanyar kaɗa ƙuri’a da baki, wanda ’yan majalisa 243 suka halarta.
Ya ce matakin da Tinubu ya ɗauka ya saɓa wa dokokin kundin tsarin mulkin Najeriya.
Tinubu ya dakatar da gwamna Simi Fubara da mataimakinsa da kum mambobin majalisar dokokin jihar
“Bayan tsawon watanni na tuntuɓar juna, ni Obinna Simon da aka fi sani da MC Tagwaye, na yanke shawarar ficewa daga Jam’iyyar APC na koma
A baya dai Obi da Bala Mohammed sun yi tafiya a tutar jam’iyyar PDP kafin daga bisani suka rabu.