Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Nenadi da Fani-Kayode sun yi zaman kurkuku na kwana uku

A ranar Talatar da ta gabata ce Alkalin Babbar Kotun Tarayya da ke Ikoyi a Legas Mai shari’a Sule Hassan ya tura tsohuwar Ministar Kudi, Misis Nenadi

Ko yanzu aka yi zaben kananan hukumomin Kaduna za mu lashe – Shugaban APC

Shugaban Jam’iyyar APC na karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna, Malam Ibrahim Aliyu Koli ya ce ba su tsoron karawa da kowace jam’iyya a zaben kananan

Gwamna Lalong zai binciki Jang kan yadda ya sayo motocin da ya raba bashi

Gwamnan Jihar Filato Barista Simon Lalong ya kafa kwamitin da zai binciki yadda tsohuwar gwamnatin jihar a karkashin Jonah Jang ta sayo kananan motoci

Muna shirin samar da dokar kafa Hukumar Raya Biranen da ke Makwabtaka da Abuja – Sanata Umaru

Sanata Dabid Umaru da ke wakiltar mazabar Neja ta Gabas ya ce suna nan suna kokari domin kafa Hukumar Raya Garuruwan da suke Makwabtaka da Birnin Tara

Doya-Hamsin ga ’yan Majalisar Nasarawa: Aiki muka tura ku majalisa ba fada ba

Wani jigo a Jam’iyyar APC a Jihar Nasarawa Alhaji Usman Adamu Doya-Hamsin ya bukacin ’yan Majalisar Dokokin Jihar su maida hankalinsu wajen kirkiro do