Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Buhari Shugaba ne mai hakuri da ke bukatar addu’a’

Shugaban Riko na Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta gundumar Kafanchan a Jihar Kaduna, Malam Hamza Ibrahim,

A taimaka wa Buhari da addu’a – Badaru

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya ce Najeriya tana cikin wani mawuyacin hali sakamakon zalunci da shugabannin baya suka yi a ka

Bindow ya umarci shugabannin qananan hukumomi su yi wa ’yan sanda bayani kan vatan kudin albashi

Gwamnan Jihar Adamawa Alhaji Umaru Bindow Jibrilla ya umurci shugabannin riko na kananan hukumomi hudu su yi wa Kwamishinan ’Yan sanda da Daraktan Huk

Sanata Tella ya nemi mutanen kauyen Ninte su zauna lafiya

Sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu Mista danjuma Tella La’ah ya bukaci jama’ar garin Ninte da rikicin Fulani da Numana ya shafa a karamar Hukumar Jama

Badakalar Diezani: Wakil da Bulama sun shiga komar EFCC

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta yi tambayoyi ga tsofaffin ministoci biyu da suka fito daga jihohin Borno da Yobe, Mohammed W