Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sanatanmu ya yi watsi da mu – Matasan Kano ta Arewa

Jagoran kungiyar Matasan Kano ta Arewa Malam Mustapha Umar Tallo Gwarzo ya yi zargin cewa Sanatan Mazabar Kano ta Arewa, Sanata Barau Jibirin ya yi wa

Jam’iyyar PDP za ta sake kwace karamar Hukumar Lere

Shugaban Jam’iyyar PDP na karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna Alhaji Tasi’u Bala Agaji ya ce Jam’iyyar PDP za ta sake kwace karamar hukumar daga hannu

dan uwan Jonathan ya karbi Dala miliyan 40 daga Dasuki – EFCC

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (EFCC), ta ce ta kama wani tabashin tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan mai suna Aziboala Rob

Kada gwamnatin Katsina ta dauki nauyin da ba ta iya saukewa – Sarkin Daura

Mai martaba Sarkin Daura Alhaji Farouk Umar Farouk ya ja hankalin gwamnatin Jihar Katsina cewa kada ta dauki nauyin da zuwa gaba zai gagare ta saukewa

dan Majalisar Filato ya tallafa wa makarantun Ittahadu

dan Majalisar Dokokin Jihar Filato mai wakiltar Jos ta Arewa maso Arewa, Alhaji Ibrahim Baba Hassan ya tallafa wa daliban makarantun kungiyar Ittihadu