Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dogara ya buqaci qasashen duniya su tallafa wajen gina Arewa maso Gabas

Shugaban Majalisar Wakilai Honorabul Yakubu Dogara, ya roki manyan kasashen duniya su kara gudunmawar da suke bayarwa wajen sake gina yankin Arewa mas

Za mu la’anci masu la’antar gwamnatin Buhari – Sheikh Alhassan Sa’eed

Wani fitattacen malamin addinin Musulunci da ke Jos a Jihar Filato kuma jigo a kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Al

Yadda ta kaya a kananan hukumomin Abuja

A makon jiya ne aka gudanar da zaben kananan hukumomin yankin Birnin Tarayya, Abuja, inda Jam’iyyar APC ta lashe kujerun shugabannin biyar Jam’iyyar A

A rika tunawa da wadanda suka taimaka wa Malam Aminu Kano – Binta Sarki Mukhtar

Shugabar gidan rediyon Rahama da ke Kano, Hajiya Binta Sarki Kukhtar ta bukaci a rika tunawa da mutanen da suka taimaka wa Malam Aminu Kano lokacin gw

Ta bukaci gwamnati da majalisa su kawo karshen takladdamar da suke yi kan kasafi

kungiyar Masu Kishin kasa da Shugabanci Nagari (CCGGT) reshen Jihar Filato ta bukaci Gwamnatin Tarayya da Majalisar Dokoki ta kasa su kawo karshen sa-