Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jam’iyyar PDP ta karkasa inda shugabanninta za su fito

Jam’iyyar PDP ta karkasa yadda za a zabi shugabanninta daga shiyyoyin kasar nan a babban taronta na kasa da za ta gudanar a ranar 21 ga watan Mayu mai

Majalisa da Fadar Shugaban Qasa sun sa zare kan titin jirgin kasa na Kalaba

Majalisar Dattawa da ta Wakilai sun sanya zare da Fadar Shugaban kasa dangane da batun cire aikin titin jirgin kasa daga Legas zuwa Kalaba daga cikin

Ya yaba wa Gwamna Badaru kan biya tsofaffin kansiloli haqqoqinsu

Gwamnatin Jihar Jigawa a karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ta biya tsofaffin kansilolin jihar da suka yi mulki a lokacin gwamnatin

Kungiyar NAYAB ta gudanar da addu’o’i ga Buhari

A qarshen makon jiya ne Qungiyar Haxa kan Matasa Masoya Janar Buhari ta Qasa reshen Jihar Kano (Nationa Youth Alliance for Buhari – NAYAB) ta gu

Taron Tattalin Arziki ya yi kyau amma akwai gyara – Maizabura

Wani fitacen xan siyasa da ke Maiduguri Alhaji Umar Muhammad Maizabura ya ce taron tattalin arziki da aka gudanar kwanakin baya a Abuja abu ne mai kya