Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jihar Zamfara na bin Gwamnatin Tarayya bashin Naira biliyan 57

Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce tana bin Gwamnatin Tarayya bashin Naira biliyan 57, wadanda ta kashe wajen gina hanyoyin tarayya da ke sassan jihar daga

Mummunan shugabanci ya jawo faduwar PDP a karamar Hukumar Keffi – Shugaban APC

Shugaban riko na Jam’iyyar APC kuma Sakataren jam’iyyar a karamar Hukumar Keffi da ke Jihar Nasarawa Alhaji Garba Ruwan Sada ya bayyana faduwar Jam’iy

‘Tabbatar da canji hakki ne a kan kowane dan Najeriya’

Sakataren karamar Hukumar Bichi a Jihar Kano, Alhaji Sabo Iliyasu Saye ya bayyana cewa kowane dan Najeriya yana da hakki wajen tabbatar da ganin an ai

Aikin majalisa ba na sabon-shiga ba ne – Buba Kalallawa

Aminiya: Me ya jawo hankalinka ga neman kujerar Majalisar Tarayya duk da kana dan majalisar jiha?Buba Kalallawa:To alhamdulillah a gaskiya kamar yadda

Gwamnatin Buhari tana kokarin farfado da martabar Najeriya – Abdulhamid Rimi

Aminiya: Ciyaman yaya kake kallon salon  gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da kuma manufofinta?Abdulhamid Rimi: To, a  ganina salon mulkin