Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yadda za a farfado da ilimi a Sakkwato – Aminu Bala Sakkwato

Alhaji Aminu Bala Sakkwato tsohon sojan sama ne da ya kai mukamin Sikwadiran Lida kafin ya yi ritaya, fitaccen dan siyasa a Jihar Sakkwato kuma jigo a

A rika kawo dauki ga marayu da matan da suka rasa mazajensu – Hajiya Gambo Aji

Jihar Yobe jiha ce da yawan yara marayu da matan suka rasa mazajensu sanadiyar cutar kanjamau da rikicin Boko Haram ke karuwa, kan haka ne Aminiya ta

Gwamnatin Buhari kamar motar ’yan gada-gada ne – Fayose

Gwamnan Jihar Ekiti Mista Ayodele Fayose ya sake caccakar Shugaban kasa ýMuhammadu Buhari da jam’iyyarsa ta APC, inda ya ce sun damfari ’yan Najeriya

Candido ya ce zai ba marada kunya

dan takarar Shugaban karamar Hukumar Birnin Abuja (AMAC) a karkashin Jam’iyyar APC, Alhaji Abdullahi Adamu Candido ya ce zai jajirce domin ganin ya ba

dan Majalisar ya tallafa wa matan da suka rasa mazansu a Potiskum

dan Majalisar Tarayya daga mazabar Potiskum da Nangere a Jihar Yobe a karkashin Jam’iyyara PDP, Alhaji Sabo Garba ya kaddamar da wani shiri na rarraba