Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

APC ta lashe zaben cike-gurbi na Majalisar Kebbi

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) a Jihar Kebbi ta bayyana Alhaji Samaila Salihu Bui na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na dan Maja

Rufa’i Chanchangi ya raba motoci 20 da babura 50 ga mutanen mazabarsa

A ranar Asabar da ta gabata ne dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, Alhaji Rufa’i Ahamdu Chanchangi na Jam’iyyar

Gyaran tsarin mulki ne kadai zai taimaka wa Buhari wajen yaki da barayin gwamnati – Farfesa Dadari

Wani malami a Sashin Binciken Aikin Gona na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum Farfesa Salihu Adamu Dadari

A rika yi mana suka mai ma’ana – Sanata Wakili

Sanata mai wakiltar Bauchi ta Kudu a Majalisar Dattawa Malam Ali Wakili ya ce zai ci gaba da tallafa wa mutanen mazabarsa da kayayyakin more rayuwa, k

dora Ali Sherif a shugabancin PDP zai karasa jam’iyyar – Yerima Abdullahi

Wani dattijo a Jam’iyyar PDP daga Jihar Gombe kuma tsohon Jakadan Najeriya a kasar Malaysiya, Ambasada Ibrahim Yerima Abdullahi, ya ce dora tsohon Gwa