PDP ta soki dakatar da Natasha, ta nemi a binciki Akpabio
Jam’iyyar ta ce majalisar ta zama wajen amshin shata, wanda ake kare ƙarya maimakon gaskiya.
Fagen Siyasa
Jam’iyyar ta ce majalisar ta zama wajen amshin shata, wanda ake kare ƙarya maimakon gaskiya.
Kwamitin ya ce Natasha ce ta sanya a kan ƙorafin maimakon wani daban ya saka mata hannu.
Akpabio dai ya dage don kare kansa daga zarge-zargen da Sanata Natasha ke masa.
Ta ce mijinta shaida ne cewa tun shekarar 2023 Shugaban Majalisar Dattawan yake bibiyar ta domin yin lalata da amma ta ki ba shi haɗin kai
Idan ko hakan ya zaɓa, tabbas za a doka siyasa, kuma a cikin biyu a yi ɗaya: Walau ya koya musu darasinta, ko kuma su nuna masa ƙarfinsu ya kawo.