Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

An jefi Alhaji Sule Lamido a Hadeja

A ranar Litinin da ta gabata wadansu matasa sun jefi ayarin tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido tare da yi masa ihu barawo a lokacin da ya

‘Kyakkyawar dangantaka tsakanin bangaren majalisa da na zartarwa zai kawo ci gaba’

Shugaban Majalisar Dokoki ta karamar Hukumar Dawakin Tofa Alhaji Abdulmumini Yakubu Sarauniya ya ce samun kyakkyawar dangantaka a tsakanin bangaren ma

‘Kason da ake ware wa lafiya bai kai wa ga talaka’

An ware Naira biliyan 221 da miliyan 700 ga fannin kiwon lafiya a kasafin bana, kuna ganin ya isa?Abin da ake nufi da kasafin kudin kula da sassan kas

Abin da ya sa mitocin lantarki suke karanci – Jamilu Gwamna

Za mu so jin nasarorin da kamfaninku ya samu tun lokacin da kuka kafa shi?Alhamdulillahi mun samu nasarori masu yawa, to amma fa akwai kalubale da yaw

Gwamnatin PDP ta wawushe Naira biliyan 100 a Neja

Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello ya zargi Jam’iyyar PDP da wawushe fiye da Naira biliyan 100 daga asusun jihar ciki har da kudin adashin