Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamna Badaru a binciki wadanda suka sauya sheka – Aminu Jahun

Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Jigawa da shiyyar Arewa Alhaji Aminu Jahun ya nemi Gwamnan Jihar, Alhaji Badaru Abubakar ya yi hattara da ’yan PDP da

Majalisar za ta saya wa sanatoci motocin alfarma na kusan Naira biliyan 5

Duk da matsalar karancin kudi da kasar nan ke fama da ita, Majalisar Dattawa ta yanke matsayar saya wa sanatoci motocin alfarma na Naira biliyan hudu

Rikita-rikitar siyasar Nijar

A Fabrairun shekara mai zuwa ne ake sa ran gudanar da zabe a Jamhuriyyar Nijar. To, sai dai a wannan karon akwai abubuwa da dama da siyasar kasar take

Tsohon Shugaban Majalisar Kano ya nemi kotu ta kwato masa filinsa

Tsohon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano a Jamhuriya ta Biyu, Alhaji Abdullahi Abubakar karaye  ya yi karar fitaccen dan kasuwar nan Alhaji A

Duk dan majalisar da ya ki yin aiki Za mu dawo da su – Gambo Bababa

Wani dan fafutikar tabbatar da adalci a tsakanin al’umma kuma Shugaban kungiyar masu Magananin Gargajiya a Bauchi ta Kudu, Alhaji Gambo Abdullahi Baba