Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari ga Majalisa: Ba zan amince da dokar hana jama’a fadin albarkacin bakinsu ba

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta kin amincewa da kudurin dokar amfani da shafukan sadarwa na intanet, inda ya ce doka da ’yan Maj

Lafiya da ilimi ke da kaso mafi tsoka a kasafin Jigawa na 2016 – Gwamna Badaru

Gwamnatin Jihar Jigawa ta  yi kasafin kudin shekarar 2016 yayin da kaso mafi tsoka ya tafi ga bangaren lafiya da ilimi.Da yake karanta kasafin ku

Gwamna Tambuwal ya kashe wa musakai Naira miliyan 400 a wata biyar – Maidoki

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kashe sama da miliyan 400 a wata biyar da suka wuce don inganta rayuwar musakai a jihar. Shugab

Gwamnatin Nasarawa za ta yi biya tara ga fursunoni

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya bayyana niyyar gwamnatinsa na belin fursunoni, ya bayyana haka ne a jawabinsa a wajen bikin rantsar da

Gwamnan Bauchi ya yi wa matasa tanadi -Nasiru Umar

Shugaban Matasan Jam’iyyar APC ta Jihar Bauchi, Alhaji Nasiru wanda aka fi sani da Nasiru a kasa, a tsare ya bayyana cewa, gwamna ya yi tanadin ingant