Mun gamsu da yadda harkar tsaro ta inganta a kwana darin Buhari – Sanata Ndume
Shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Dattawa Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana gamsuwa da nasarorin da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari
Fagen Siyasa
Shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Dattawa Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana gamsuwa da nasarorin da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari
Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta kammala dukkan ayyukan da ta gada daga gwamnatin da ta gabata ta yadda al’umma
Kotun Sauraron kararrakin Zaben Majalisar Tarayya da ke Jos a Jihar Filato, ta tabbatar da zaben da aka yi wa tsohon Gwamnan Jihar Jonah Jang na Jam’i
Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya nuna damuwa kan yadda ake sanya ido cewa zai binciki tsohon Gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido,
Gwamnan Jihar Filato, Simon Bako Lalong ya ce rashin kudi a baitul-malin jiharsa ne ya sanya tun da ya ci zabe a watan Afrilu zuwa yau bai biya kansa