Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugaban PDP na Bayelsa ya rasu bayan ya koma APC

Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP a Jihar Bayelsa, Mista Sam Inokoba ya rasu mako biyu da komawarsa Jam’iyyar APC.A shekaranjiya Laraba ne aka bayyana ras

Babu laifi malaman addini su riqa sa baki a harkokin siyasa – Sakataren CAN

Sakataren Qungiyar Kiristoci ta Qasa (CAN) reshen Jihar Bauchi, Rabaran Friday Vincent Bature ya ce babu laifi idan malaman addini su riqa sa bakinsu

Ba zan zama dan amshin shata a majalisa ba – Dokta Yahaya

Sanata mai wakiltar Kebbi ta Arewa Dokta Yahaya Abdullahi, ya ce ba zai zama dan amshin shata a Majalisar Dattawa ba, duk da cewa wannan ne karo na fa

Ambaliya: dan majalisa ya kai dauki a Damagun

dan Majalisar Dokokin Jihar Yobe mai wakiltar mazabar Damagum a karamar Hukumar Fune Alhaji Abdu Mamman Zoto ya kai tallafin kayan abinci ga al’ummar

Gwamna Tambuwal ya nemi ma’aikatu su ba majalisa hadin kai

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya umarci dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnatin jihar su ba da hadin kai ga Majalisar Dokokin Ji