NNPP ta rasa Ɗan Majalisa na farko da ya koma APC
Yusuf Shitu Galambi. Shi ne ɗan jam’iyyar NNPP na farko da ya sauya sheƙa ya koma APC.
Fagen Siyasa
Yusuf Shitu Galambi. Shi ne ɗan jam’iyyar NNPP na farko da ya sauya sheƙa ya koma APC.
APC ta ce za ta soma ɗaukar mataki kan duk wani da ya yi yunƙurin cin zarafin mambobinta.
“Tun da mulki suke so, to mu ’yan siyasa za mu bar musu, mu koma gefe,” in ji tsohon gwamnan.
Gwamnatin ta ce ta ɗauki matakin domin tabbatar da tsaro a jihar.
A siyasance, gwamna shi ne wakilinmu tun da Jihar Kano baki ɗaya mazabarsa ce.