Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PDP ba ta da bakin da za ta soki Buhari – Matawellen Toro

Matawallen Toro kuma Shugaban Jam’iyyar PSP reshen Jihar Filato Alhaji Baban Iya Muhammad ya ce Jam’iyyar PDP ba ta da bakin da za ta tsoma wa Shugaba

Jam’iyyar APC ta kori Sanata danjuma Goje

Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Gombe Barista Muhammad Magaji Doho, ya bayyana korar tsohon Gwamnan Jihar Sanata Muhammad danjuma Goje da wasu magoya

Shugabancin INEC: PDP ta nemi a cire Amina Zakari

An bi ka’ida wajen nadinta – Buhari Nadin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa Hajiya Amina Zakari a matsayin shugabar riko ta Hukumar Zab

Zaben Gwamnan Gombe: Kotu ta ba APC damar amfani da na’urar tantance kuri’a

Kotun Sauraron karar Zaben Gwamna a Jihar Gombe ta ba Jam’iyyar APC da ke kalubalantar zaben Gwamna Ibrahim Hassan dankwambo na Jam’iyyar PDP damar ta

Gwamnatin Taraba ta soma kwance wa tsohon Mukaddashin Gwamnan Jihar zane a kasuwa

Ga dukkan alamu gwamnatin Jihar Taraba a karkashin Gwamna Darius Ishaku ta soma kwance wa tsohon Mukaddashin Gwamnan Jihar Alhaji Sani Abubakar danlad