Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kwamishinar Mata ta gudu da manyan janaretocin gwamnati a Bauchi

Shugaban Kwamitin Karbo Kayayyakin Gwamnati daga jami’an tsohuwar gwamnatin Malam Isa Yuguda, Alhaji Tijjani Baba Gamawa ya nuna damuwarsa kan yadda t

Botsare wa APC” An ba hammata iska a majalisa

An dambace a Majalisar Dattawa inda aka samu tajin-tajin a Majalisar Wakilai bayan da Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da takwaransa na

An kwato motocin alfarma 50 daga mata da jami’an gwamnatin Yuguda

Kwamitin da Gwamnan Jihar Bauchi Mohammed Abubakar ya kafa domin kwato wasu daga cikin kayayyakin da jami’an tsohuwar gwamnatin Malam Isa Yuguda suka

‘Ba za mu zama ’yan amshin shata ga bangaren zartarwa a Yobe ba’

Shugaban Majalisar Dokokin ta Jihar Yobe Alhaji Adamu Dala Dogo ya ce wakilan majalisar ba za su zama ’yan amshin shata ga bangaren zartarwa na jihar

Wasikar barazanar hallaka ’yar takarar Gwamnan Taraba ta bayyana

Wata wasika da ke kunshe da barazanar hallaka ’yar takararar Gwamnan Jihar Taraba a karkashin Jam’iyyar APC, Hajiya Aisha Alhassan da shugaban jam’iyy