Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Manyan kasashen duniya na rububin gayyatar Buhari

Manyan kasashen duniya suna rububin gayyatar Shugaban kasa Muhammdu Buhari don kai musu ziyara a bana a wani abu da ke nuna dawowar martabar Najeriya

EFCC ta fara yi wa mukarraban tsohuwar gwamnatin Katsina hisabi

A ranar Talatar da ta gabata ne Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta gayyaci wasu jami’ai hudu da suka rike wasu madafun iko a ts

… Ba a kaina EFCC ta fara gayyatar mutane ba – Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce ba a kansa Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta fara gayyatar mutane ba, don

An sace Naira miliyan 500 a Hukumar Alhazai ta Jihar Bauchi

Shugaban Jam’iyyar APC ta Jihar Bauchi Alhaji Uba Ahmed Nana ya nuna damuwa kan yadda tsohuwar gwamnatin Malam Isa Yuguda ta sace Naira miliyan 500 a

A ba dankwambo goyon baya don ciyar da Gombe gaba – danmasanin Tumu

Wani dan siyasa a karamar Hukumar Akko a Jihar Gombe Alhaji Sale Ahmad danmasanin Tumu, ya bayyana Gwamna Ibrahim dankwambo na jihar a matsayin gogagg