Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari bai yarda da bokanci ba – Garba Shehu

Fadar Shugaban kasa ta musanta rade-radin da wasu kafafen labarai na intanet suka bayar cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki komawa Fadar Shugaba

Kafafen labarai mallakin al’umma ne ba na wata jam’iyya ba – Masari

Sabon Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya ce gidajen rediyo da talabijin na jihar mallakin al’umma ne ba na wata jam’iyar siyasa ba.&nb

Lalong ya nada Rufus Bature a matsayin Sakataren Gwamnatin Filato

Gwamnan Jihar Filato Barista Simon Lalong ya amince da nadin Mista Rufus Bature a matsayin Sakataren Gwamnatin Jihar. Wata sanarwa dauke da sanya hanu

Tsohuwar Gwamnatin Kebbi ta bar bashin Naira biliyan 83 – Dodo

Tsohuwar Gwamnatin Jihar Kebbi a karkashin jagorancin toshon Gwamna Sa’idu Usman dakingari ta bar bashin Naira biliyan 83 ga gwamnati mai zuwa. Bayani

La’antar shugabannin za ta dada jefa jama’a cikin kunci – Gwamna Gaidam

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya ce muddin al’umma suka ci gaba da jifar shugabannin da munanan addu’o’i na la’anta za su ci gaba da fuskan