Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Maku ya taimaka wajen faduwar PDP a zaben Gwamnan Nasarawa – Yunanah Iliya

Mista Yunanah Iliya shi ne Shugaban Jam’iyyar PDP a Jihar Nasarawa, a zantawarsa da wakilinmu a Lafiya, ya ce ficewar Labaran Maku daga PDP da kuma si

Mata na da gudunmawar da za su bayar a harkokin siyasa – Sakatariya

Hajiya Hauwa Ahmed, ita ce Sakatariyar karamar Hukumar Tarauni a Jihar Kano, kuma ita ce kadai mace mai rike da wannan mukami a jihar. A tattaunawarta

Abin da mutanen Taraba suke fata daga gwamnatin Buhari – Shugaban APC

Alhaji Hassan Ardo shi ne Shugaban Jam’iyyar APC reshen Jihar Taraba a hirarsu da wakilinmu a Jalingo ya zargi gwamnatin PDP a jihar da kuma ta tarayy

Jonathan ya ki karbar shugabancin Kwamitin Dattawan PDP

Shugaban kasa mai barin gado a yau, Dokta Goodluck Jonathan ya ki karbar shugabancin Kwamitin Dattawan Jam’iyyar PDP. Shugaban kwamitin Tony Anenih wa

‘Buhari ya tsaya kan gaskiyar da aka san shi’

Wani mai kiwon kaji wanda yake da gonar kiwon kaji ta Yankari Farms da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi Alhaji Abdulrahman Lawal ya bukaci sabon