Ba zan ja layi kan sace kudin al’ummar Kaduna ba – El-Rufa’i
Sabon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i ya ce gwamnatinsa ba za ta ja layi don kyale wadanda suka saci kudin jama’ar jihar ba. Gwamna Nasiru
Fagen Siyasa
Sabon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i ya ce gwamnatinsa ba za ta ja layi don kyale wadanda suka saci kudin jama’ar jihar ba. Gwamna Nasiru
Wata mai sayar da abinci a tashar mota ta NARTO da ke garin Katsina ta share wuni biyu tana bayar da abinci kyauta ga jama’a domin nuna farin karbar r
Zababben Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El-Rufa’i ya nemi ’yan Najariya su tausaya masa shi da zababben Shugaban kasa Muhammadu Buhari a maima
Bishop din cocin Katolika na Yola, Dokta Stephen Mamza, ya shawarci zababben Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa kada ya nada duk wanda bai cikin Jam’
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Gauduje ya ce zai ci gaba dorawa daga inda Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso ya tsaya domin ci gaban jiha