Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwagwarmayar Ahmadu Haruna Zago, Bakaniken Jam’iyya

Baya ga siyasa, Alhaji Ahmadu Haruna Zago, sanannen ɗan kasuwar canji ne, a kasuwar canjin kuɗi ta Wafa da ke Kano

Na yi nadamar yi wa Tinubu kamfe a 2023 — Ɗan Bilki Kwamanda

Ɗan Bilki ya ce ya yi nadamar yadda ya sadaukar da lokacinsa da dukiyar wajen mara wa Tinubu baya.

Ɗan majalisar Kebbi ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Ɗan majalisar ya fice daga PDP ne, sakamakon rikicin cikin gida da ya yi mata ƙatutu.

Dan Majalisar Tarayyar Kaduna ya suya sheka daga PDP zuwa APC

Ya ce kafin ya sauya shekar sai da ya tuntubi al’ummar mazabarsa inda suka ba shi hadin kai da kuma amincewa.

Atiku da Obasanjo suna ganawar sirri

Obasanjo da Atiku sun yi ganawar ne a yayin ziyarar da tawagar Atiku ta kai gidan Obasanjo da ke mahaifarsa a Jihar Ogun.