Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikicin cikin-gida na neman kassara PDP

Ga dukkan alamu rikicin cikin-gida yana neman kassara Jam’iyyar PDP bayan da ta sha kaye a zaben Shugaban kasa da na gwamnoni da ’yan majalisa da suka

…Fankama da alfahari suka sa PDP ta fadi a zabe – Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce fankama da alfahari da rashin daukar shawara daga shugabannin Jam’iyyar PDP da kuma matsalar rashin tsar

Majalisar ta bukaci EFCC ta binciki sayo motoci masu sulke da Gwamna Ngilari ya yi

Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta bukaci Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (EFCC) ta yi bincike a kan motoci kirar Hilud guda 50

Wasu malamai da fastoci sun yi wa ’yan siyasa gwanjon addini – Solomon Dalung

Barista Solomon Dalung na daya daga cikin wadanda suka suka halarci taron kara wa juna sani na kungiyar Debelopment Initiatibe of West Africa a Minna

Mun bude gidan rediyon Unity Jos ne don hada kan al’umma – Dasuki Nakande

Alhaji Ibrahim Dasuki Salihu Nakande tsohon Minista a Ma’aikatar Sadarwa a zamanin marigayi Alhaji Umaru Musa ’Yar’aduwa, shi ne ya bude gidan rediyon