Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Fintiri ga ’yan majalisar Adamawa:

Ba na tsoron a tsige ni  Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya ce shaida wa ’yan majalisar cewa idan sun isa su tsige

An kama limami saboda hudubar kada a zabi Gwamnan Yobe

Wasu da ake kyautata zaton jami’an tsaro ne sun yi awon gaba da Ustaz Abubakar Chiroma Limamin Masallacin Juma’a na rukunin gidajen kan hanyar Gujba d

’Yan bindiga sun kashe kodinetan El-Rufa’i

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun bindige kodinetan yakin neman zaben zababben Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i a kauyansu

Kowa zai samu ’yanci a Jihar Filato – Simon Lalong

Gwamnan Jihar Filato mai jiran gado Barista Simon Lalong ya ce a gwamnatinsa kowa zai samu ’yanci a jihar kuma gwamnatinsa ba za ta cuci kowa ba a jih

Ban goyi bayan Buhari ya ja layi ga barayin kasar nan ba – dan Madamin Isah

Shugaban Jam’iyyar APC reshen Jihar Sakkwato Alhaji Usman Suleiman dan Madamin Isah a zantawarsa da wakilin Aminiya kan sabuwar gwamnatin Buhari ya ba