Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari na neman mulki ne don amfanin Najeriya – Babagoro Mu’azu

Wani tsohon Kwanturola a Kamfanin Man fetur na Najeriya (NNPC), wanda ya yi takarar Sanata a Gombe ta Arewa a Jam’iyyar CPC a shekarar 2011 Alhaji Bab

Bayar da ilimi kyauta: El-Rufa’i na yaudarar jama’ar Kaduna ne kawai –Gwamna Yero

Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya ce yaudarar jama’ar jihar dan takarar Gwamna na Jam’iyyar APC Malam Nasir El-Rufa’i yake yi da ya

Ba mu da niyyar amfani da malaman jami’a don magudin zabe – Bafarawa

Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato kuma daya daga cikin dattawan Jam’iyyar PDP a jihar, Alhaji Attahiru dalhatu Bafarawa ya musanta zargin da Gwamnan Jihar

batancin da ake yi wa Buhari na kara masa karbuwa – Kwapnoe

Mista Aled Yola Kwapnoe shi ne ko’odinetan yakin neman zaben dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari a Jihar Filato

Abin da ya sa na fice daga PDP – Na’abba

Tsohon Shugaban Majalisar Tarayya Alhaji Ghali Umar Na’abba ya fice daga Jam’iyyar PDP, inda ya bayyana cewa jam’iyyar ta rasa alkiblarta. Ghali ya za