Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

… Nakasassu a Jihar Filato sun ce ba su ba PDP

Ko’odinetan kungiyar Nakasassu ta Najeriya reshen Jihar Filato Mista Bulus Shanding ya umarci ’ya’yan kungiyar kada su zabi dan takarar kowane mukami

Zan kayar da Gwamna Jang a zaben Sanata – Unice Sambo

’Yar takarar kujerar Sanata ta mazabar Filato ta Arewa a karkashin Jam’iyyar APC, Misis Unice Ayisa Sambo ta ce da yardar Allah za ta kayar da Gwamnan

Sakacin malamai ke jawo zalunci a Najeriya – Sheikh Adamu Tsoho

Sheikh Adamu Tsoho Ahmad shi ne jagoran magoya bayan Sheikh Ibrahim Zakzaky a shiyyar Jos, a ranar Asabar da ta gabata ya halarci taron maulidin da su

Za mu tona asirin duk limamin da ya karbi kudin Jonathan – Malam Ibrahim Jahun

Malam Ibrahim Hassan Jahun shi ne Sakataren Watsa Labarai na Majalisar Da’awa reshen Jihar Bauchi a tattaunawarsu da wakilinmu a ofishinsa da ke Bauch

Hukumar Kiyaye Hadurra ta jaddada muhimmancin amfani da bel a kujerar baya

A wani sabon kokari na ceto rayukar direbobi da fasinjoji da ke amfani da hanyoyi a Najeriya, jami’an Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa (FRSC) sun sake k