Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Na ci amanar gwamnoni biyar – Gwamna Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya furta cewa ya ci amana tare da butulce wa abokansa gwamnonin Jam’iyyar PDP biyar da suka koma Jam’iyyar APC

Wasu matasan Jos sun goyi bayan Jang kan tsayawa takarar Sanata

Wasu gungun matasa da ke garin Jos fadar Jihar Filato sun shirya gangamin nuna goyan baya ga tsayawar Gwamnan Jihar Mista Jonah Jang takarar SanatanMa

Duk wanda aka kama da katin zabe na bogi zai gurfana gaban kotu – Zarewa

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta ce an dauki kwararan matakai don magance magudi a zaben da ke tafe a karshen watan gobe. Kwamishinan Hukumar a Jihar Ke

An kama mai sayen katunan zabe a Taraba

Dubun daya daga cikin wadanda ake zargi da sayen katunan zabe daga hannun jama’a a Jihar Taraba ta cika, bayan da ’yan sanda suka kama shi a garin Tel

In dai za a yi zabe na gaskiya muna dab da raka Buhari fadar Shugaban kasa – Mamman Nasir

Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC reshen Jihar Katsina Alhaji Abdulkadir Mamman Nasir ya ce in dai za a bari a gudanar da zabe a kuma bar hukumar zabe