Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Mutumin kirki ya dace a zaba ba jam’iyya ba – Shugaban NDP

Shugaban Jam’iyyar NDP reshen Jihar Bauchi, Malam Abubakar dandada ya ce lokaci ya yi da ya kamata mutane su zabi mutanen kirki masu gaskiya da rikon

Shugaba Jonathan ba ya kaunar al’ummar Jihar Filato – Nuhu Gagara

Mista Nuhu Gagara daya ne daga cikin tsofaffin kwamishinonin Gwamnan Jihar Filato Mista Jonah Jang bakwai da suka fice daga Jam’iyyar PDP zuwa koma ba

dage zabe: Wani dattijo ya yanke jiki ya fadi ya mutu a Borno

Wani dattijo mai shekara 73, ya yanke jiki ya fadi ya rasu sakamakon dage zabe da Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta yi a ranar Asabar da ta gabata.Mariga

Zabe: Jonathan ya fara amfani da ’yan uwansa don kamun kafar sarakuna

A wani sabon yunkuri na gain ya samu karbuwa a yankin Arewa Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya fara amfani da ’yan kabilarsa wajen kamun kafa da rokon

Wasu mutane na daukar lambobin katin zabe a kauyukan Taraba

Wasu mutane maza da mata sun shiga kauyukan Jihar Taraba suna bin gidaje suna daukar lambobin katunan zabe.Mutanen karmar yadda binciken wakilinmu ya