Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ko sau dari za a dage zabe ’yan Najeriya ba za su zabi PDP ba – Salisu Ibrahim

dan Majalisar Dokoki ta Jihar Kano mai wakiltar karamar Hukumar Doguwa Alhaji Salisu Ibrahim Muhammad ya ce ko sau dari za a dage zabe ’yan Najeriya b

PDP ta ba fastoci Naira biliyan shida don su bata Buhari – Amaechi – PDP ta ce karya ne PDP ta ba fastoci Naira biliyan shida don su bata Buhari – Amaechi – PDP ta ce karya ne

Gwamnan Jihar Ribas kuma Darkta Janar na kamfen din dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC, Janar Muhammadu Buhari, Mista Rotimi Amaechi

Sojoji sun yi wa magoya bayan APC bulala a gaban iyalansu

’Ya’yan Jam’iyyar APC a Jihar Jigawa da suka hada da Alhaji Garba Hannun Giwa da Abdullahi Ojo Gumel da takarar sanata a jam’iyyar da tsohon shugaban

Babu mafaka ga barayin kasar nan a gwamnatina – Janar Buhari

dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari, ya ce idan ya zama Shugaban kasa babu yadda masu satar kudin jama’a za su

An kai wa tawagar ’yan takaran Gwamnan Taraba hare-hare

An kai hari ga ayarin yakin neman zabe na dan takarar Gwamnan Jihar Taraba a karkashin Jam’iyyar SDP Mista Dabid Kente a kauyen Suntai da ke karamar H