Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Babu wanda ya isa ya raba Najeriya – Jonathan

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya ce babu wanda ya isa ya raba kasar nan. Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga dubban magoya

Labaran Maku ya bijire mini – Jonathan

Shugaba kasa Dokta Goodluck Jonathan ya musanta kalaman da tsohon ministansa na yada labarai kuma dan takaran Gwamnan Jihar Nasarawa a karkashin Jam’i

Zagayen kamfe: Janar Buhari ya yi alkawarin magance matsalolin kasar nan

dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammad Buhari mai ritaya, ya ce idan aka zabe shi zai magance matsalolin tsaro da cin hanc

Tinubu ya ba wadanda rikicin zabe ya shafa a Kaduna Naira miliyan 10

A ranar Litinin da ta gabata jagoran Jam’iyyar APC ta kasa kuma tsohon Gwamnan Jihar Legas Sanata Bola Ahmed Tinubu ya raba wa Musulmi da Kirista da r

…‘Zaben Jonathan ya jefa mu a rikici a shekarar 2011’

Fiye da mutum 500 da rikicin bayan zaben shekarar 2011 ya shafa a Jihar Gombe wadanda suka yi asarar gidaje da dukiyoyinsu suka fito suka yi gangami a