Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zamfarawa kada ku yi sakaci a zabe mai zuwa – Bilbis

Tsohon Ministan Labarai Alhaji Ikira Aliyu Bilbis ya bukaci al’ummar Jihar zamfara da kada su sake su zabi Jam’iyyar PDP a zabubbuka masu zuwa matukar

Wajibi ne ’yan Najeriya su fito su zabi shugabanni nagari – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya bukaci al’ummar Naje

Hadari ne Shugaba Jonathan ya ziyarci Chibok – Tanko Yakasai

Daya daga cikin dattawan Arewa Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana dalilan da suka hana Shugaban kasa Goodluck Jonathan zuwa garin Chibok da ke Jihar Born

‘Manyan Arewa da ke cikin gwamnatin Jonathan ba su taimaka mata’

Tsohon Shugaban Matasan rusasshiyar Jam’iyyar NPP a Jihar Filato Alhaji Haruna Usman ya ce Mataimakin Shugaban kasa Alhaji Muhammad Namadi Sambo da sa

Buhari babban barazana ne ga PDP – Halifa Hassan Yusuf

Galadiman Damaturu Halifa Hassan Yusuf ya bayyana zaben Janar Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar Jam’iyyar APC da cewa babban kalubale ne ga Jam’