Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tsofaffi ne matsalar Najeriya – Jonathan

Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya zargi tsofaffin ’yan Najeriya da haifar da matsalolin da ke damun kasar nan, a sanadiyyar kalaman da suke furtawa d

Jami’an tsaron Dabid Mark ne suka harba wa Tambuwal barkonon tsohuwa – Jami’in ‘yan sanda

Jami’an ’yan sanda da ke tare da Shugaban Majalisar Dattijai, Dabid Mark ne suka bada wa Shugaban Majalisar Wakilai Aminu Waziri Tambuwal barkonon tso

DPP ta fitar da dan takarar Gwamna a Kano

Jam’iyyar DPP ta fitar da Barista Muhammad Tijjani, a matsayin dan takararta na Gwamnan Jihar Kano, a yayin wani zaman tattaunawa na masu ruwa da tsak

Kotu ta hana Hukumar EFCC kama tsohon Gwmanan Jigawa

Babbar Kotun Tarayya da ke Dutse fadar Gwamnatin Jihar Jigawa Dutse, a zaman da ta yi ranar Litinin da ta gabata ta umarci hukumar yaki da yi wwa tatt

Za a samu canji a Kaduna idan na zama Gwamna – El-Rufa’i

Malam Nasir el-Rufai dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna ne a karkashin jam’iyyar APC. A wata hira da wakilinmu kwanakin baya, bayan bayyana shi a matsay