Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ana biyan wasu kuɗi don kare gwamnatin Tinubu — El-Rufai

El-Rufai ya ce a yanzu ya kasa gane alƙibilar da jam’iyyar APC ke fuskanta.

Tinubu ya ba Ganduje da Gawuna shugabanci a Hukumar Filayen Jirage da Bankin gidaje 

Tinubu ya naɗa tsohon Mataimakin Gwamnan Kano a zamanin Ganduje, Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin Shugaban Majalisar Amintattu na Bankin Gidaje ta Ƙasa

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Legas

Majalisar Dokokin Jihar Legas ta tsige shugabanta, Mudashiru Obasa, ta maye gurbinsa da Mojisola Meranda, mai wakiltar Mazabar Apapa I.

Kano: Kwamishinan da Abba ya tsige ya koma Jam’iyyarAPC

Wannan na zuwa ne bayan gwamnan jihar ya sauke shi daga muƙaminsa.

Kano: Na kusa tona asirin maciya amana —Bichi

Sakataren Gwamnatin Kano da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sallama, Abdullahi Baffa Bichi ya ce nan gaba kaɗan zai tona asirin maciya amana a jihar.