Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rashin tsaro: Matasan Kiristoci sun yi barazanar juya wa Jonathan baya a zabe

Matasan Kiristocin Najeriya sun ce ba za su kada wa Shugaban kasa Goodluck Jonathan da sauran ’yan takarar mukaman siyasa a kasar nan kuri’unsu ba sai

Duk wanda ya ce shugaba ba zai yi sha’awar wanda zai gaje shi ba, ba Musulmi ba ne – Gwamnan Neja

Jam’iyyar PDP a Jihar Neja ta kama hanyar fadawa cikin rikicin da in ba a dauki mataki ba, na iya jawo mata matsala a zabe mai zuwa. Wannan ya biyo ba

Ya dace mutanen Jos su bar wa yankin Bassa kujerar Majalisar Tarayya – Sale Bayare

Alhaji Sale Bayare tsohon sakataren kungiyar Fulani Makiyaya ta Najeriya ce (Miyetti Allah) ta kasa, yanzu ya fito neman takarar da Majalisar Tarayya

Wadansu manyan Arewa ba sa kaunar Buhari – Rabaran Maina

Rabaran Joshua Ray Maina shi ne shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa (CAN) reshen Jihar Bauchi a tattaunawarsu da wakilinmu ya ce nan da watanni biyu k

Babu batun karba-karba a kujerar Gwamnan Filato – Gwamna Jang

Gwamnan Jihar Filato Mista Jonah Jang ya ce babu tsarin karba-karba, a kan kujerar Gwamnan Jihar Filato. Gwamna Jang ya bayyana haka ne a lokacin da y