Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sanata Ndume ya kalubalanci Gwamnati kan lalacewar tsaro

dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Muhammad Ali Ndume, ya kalubalanci Gwamnatin Tarayya kan yadda take rikon harkar tsaro a yanki

Gara duk ’yan takarar PDP su fadi dankwambo ya sake zama Gwamna – Usman Kumo

dan Majalisar Tarayya daga Mazabar Akko a Jihar Gombe Alhaji Usman Bello Kumo ya ce gara duk ’yan takarar PDP su fadi a zabe mai zuwa kuma bai damu ya

Mata magoya bayan PDP dubu 10 sun koma APC a Jihar Kebbi

Kimanin mata magoya bayan Jam’iyyar PDP dubu 10 ne suka sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC a Jihar Kebbi a wannan mako. Shugaban mata ta PDP ta karamar Hu

Idan aka yi sahihin zaben fidda-gwani ni zan samu nasarar rike wa PDP tuta a Sakkwato – Yusuf Suleiman

Alhaji Yusuf Suleiman tsohon Ministan Sufuri na daga cikin wadanda suke son tsayawa takarar Gwamnan Jihar Sakkwato a Jam’iyyar PDP. Ya bayyana wa Amin

Kan wakilan PDP a majalisa ya rabu kan yunkurin tsige Tambuwal

Akwai alamun cewa kan wakilan Jam’iyyar PDP a Majalisar Tarayya ya rabu game da yunkurin tsige Shugaban Majalisar Alhaji Aminu Waziri Tambuwal. Jam’iy