Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yerima Ngama ne ya jefa PDP cikin rikici a Jihar Yobe – Ngordi

Jam’iyyar PDP mai adawa a Jihar Yobe na fuskanta rikice-rikice cikin gida, inda hakan ya haifar da baraka a tsakanin masu ruwa da tsaki na jam’iyyar h

2015: Maku ya fara haduwa da miki

Tsohon Ministan Watsa Labarai da ke neman tsayawa takarar Gwamnan Jihar Nasarawa a karkashin Jam’iyyar PDP Mista Labaran Maku ya fara haduwa da miki,

Ba ni da asara idan ban zama Gwamnan Katsina ba –Tata

daya daga cikin masu son tsayawa takarar Gwamnan Jihar Katsina a karkashin Jam’iyyar PDP a zaben badi, Alhaji Umar Abdullahi Tsauri wanda aka fi sani

Shugabanci na adalci ke kawo kaunar juna – Sanata Gaya

Mai neman tsayawa takarar Gwamnan Jihar Kano a karkashin Jam’iyyar APC Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya ce shugabanci na adalci ke kawo ci gaban kasa da

Aliyu Aliyu, Bauchi

Mukkadashin Gwamnan Jihar Taraba Alhaji Garba Umar ya nuna bacin ransa kan yadda wasu matasa suka far wa wasu motocin da ke cikin ayarin wadanda suka