Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

A bar wa Shiyya ta Uku kujerar Gwamnan Neja – Abu Lolo

Mai neman Jam’iyyar APC ta tsayar da shi takarar Gwamnan Jihar Neja a zaben badi Alhaji Abubakar Sani Bello wanda aka fi sani da Abu Lolo ya shawarci

Majalisar Taraba ta kada kuri’ar yaba wa Mukaddashin Gwamnan Jihar

Majalisar Dokokin Jihar Taraba ta kada kuri’ar yaba wa Mukaddashin Gwamnan Jihar Alhaji Garba Umar kan kokarin da yake yi na maido da zaman lafiya tar

Talakawa na ba da gudunmawa wajen magudin zabe – Ajiyan Dass

Alhaji Alhassan Abubakar Sadik Ajiyan Dass na daya daga cikin ’ya’yan kungiyar Kare Muradun Arewa (ACF), tsohon ma’aikaci ne da ya rike mukamai daban-

Ba zan yi karya don a zabe ni Sanata ba –A’ishatu Rasheed

Hajiya A’ishatu Laraba Abdulkadir Rasheed, ’yar marigayi Sarkin Dukku Alhaji Abdulkadir Haruna Rasheed ne, kuma tsohuwar mai bai wa Gwamnan Jihar Gomb

Badakalar kudin makamai: APC ta bukaci Jonathan ya yi bayani kan hannun Asari Dokubo

Jam’iyyar All Progressibes Congress (APC) ta bukaci Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya yi wa ’yan Najeriya bayani kan abin da Mujaheed Asari Dok