Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Janar AbdulSalami ya shawarci ’yan siyasa su rika martaba ’yancin jama’a

Tsohon Shugaban kasa Janar AbdulSalami Alhaji Abubakar ya shawarci ’yan siyasa su rika martaba ’yancin jama’a na zaben shugabannin da suke so tare da

’Yan kabilar Eggon sun yi alkawarin tauye Labaran Maku a zaben 2015

kungiyar masu ruwa da tsaki ta ’yan kabilar Eggon a Jihar Nasarawa ta bayyana Sanata Solomon Ewuga a matsayin wanda za ta mara wa baya ya tsaya takara

Zan yi takarar Gwamnan Jihar Kaduna – Ramalan Yero

Gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero ya mika takardar neman zama dan takarar Gwamnan Jihar a ofishin Jam’iyyar PDP da ke garin Kaduna.Da yake bay

Babayo Gamawa ne zai iya kai PDP tudun-mun-tsira

Shugaban kungiyar Wayar da kan Matasan kofar Wambai a garin Bauchi, Malam Abdulsalam El-Nafati ya bukaci Jam’iyyar PDP a Jihar Bauchi ta yi adalci ga

Rashin karbar gyara ya sa na fita daga PDP – Garba Aminchi

Ambasada Abdullahi Garba Aminchi fitaccen dan kasuwa, kuma daya daga cikin dattawan ’yan siyasar da ake ji da su a Jihar Katsina. Ya fara siyasa ne da