Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Al-Makura ya sallami kwamishinoninsa 8

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya sallami kwamishinoni takwas daga majalisar zartarwar jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da S

’Yan PDP za su rasa madogara in ta fadi a zabe – Sanata Zabgayi

Sabon dan Majsalisar Dattawa mai wakiltar Neja ta Gabas, kuma tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Dokta Shem Zabgayi Nuhu ya bayyana fatar Jam’iyyar PDP t

Fataucin makamai a jirgin shugaban CAN: ’Yan majalisa sun kaurace wa zama

Fiye da rabin ’yan Majalisar Wakilai ta Tarayya sun fice a fusace daga zauren majalisar a ranar Talatar da ta gabata, bayan da Mataimakin Shugaban Maj

Sun bukaci APC ta kame Adamawa kamar yadda ta kame Osun

kungiyar Masu Kishin Jam’iyyar APC, (Forum for Patriotic Members of APC), a karkashin jagorancin Sakatarenta na kasa, Malam Musa Ogah Wukaso ta shawar

Idan aka samu gwamnati mai adalci za a samu zaman lafiya a Filato – Farfesa Emmanuel Garba

Farfesa Emmanuel Garba na daya daga cikin maso son tsayawa takarar Gwamnan Jihar Filato a karkashinJam’iyyar APC. Farfesan wanda ya fito daga karamar