Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ya shawarci ’ya’yan APC su rika samar wa matasa aiki

Mai neman tsayawa takarar dan Majalisar Tarayya daga mazabar Katagum a Jihar Bauchi karkashin Jam’iyyar APC, Alhaji Abdulhamid Ghali Maji ya shawarci

Arewa ta fi karfin a rika yi mata gorin arziki – Dokta Habibu Gwarzo

Dokta Habibu Muhammed Gwarzo shi ne jagoran yakin neman Jihar Ghari daga Jihar Kano. A hirarsu da Aminiya, ya ce yankin Arewa yana da muhimmanci ga Ta

Abin da ya sa muka yi yajin aiki – Dokta Dauda Yusuf

Dokta Muhammed Dauda Yusuf shi ne sabon shugaban kungiyar Likitoci ta kasa reshen Jihar Bauchi a tattaunawarsu da wakilinmu ya yi tsokaci kan halin da

’Yan sanda sun hana taron Jam’iyyar APC na Sakkwato armashi

A ranar Litinin da ta gabata ne aka yi taron gangami da rantsar da shugabannin Jam’iyYar APC na shiyyar Arewa maso Yamma a Sakkwato, inda ’yan sanda s

A ’yan takarar shugabancin Najeriya babu kamar Kwankwaso – Maigado

Shugaban kungiyar Kwankwasiya reshen Jihar Filato Alhaji Nuradeen Inuwa Maigado Takai ya ce a duk ’yan takarar shugabancin kasar nan da suka fito babu