Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘APC za ta lallasa PDP a zaben 2015 a Bauchi’

Mai neman tsayawa takarar dan Majalisar Tarayya daga mazabar Bauchi a karkashin Jam’iyyar APC Alhaji Yusuf Ibrahim Bauchi ya ce jam’iyyarsu ta APC, za

INEC ta yi alkawarin magance matsalolin zabe

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) a Jihar Katsina ta ce, za ta yi bakin kokarinta don ganin ta magance matsalolin da ake kuka da su kafin gudanar da zaben b

Gidauniyar tallafa wa wadanda hare-haren Boko Haram suka tagayyara yaudara ce – Mustafa Inuwa

Dokta Mustafa Inuwa shi ne shugaban Jam’iyyar APC reshen Jihar Katsina, ya ce gidauniyar tallafa wa wadanda hare-haren kungiyar Boko Haram ta tagayyar

’Yan Kwankwasiya a Nasarawa sun nemi Buhari ya janye wa Kwankwaso

Shugaban wata sabuwar kungiya mai suna ‘Kwankwasiyya 2015 Insha Allah’ a Jihar Nasarawa kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar ACN reshen jihar Alhaji Suleima

…Kwankwaso ya cancanci Shugabancin Najeriya – Solomon Dalung

Mai neman tsayawa takarar Gwamnan Jihar a karkashin Jam’iyyar APC kuma jigo a kungiyar Dattawan Arewa Barista Solomon Dalong ya ce idan aka dubi ayyuk