Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Majalisa ta karyata yunkurin tsige Gwamnan Yobe

Majalisar Dokokin Jihar Yobe ta karyata jita-jitar da ta ce wasu ’yan adawa ke watsawa cewa ’yan majalisar sun yi zama na musamman a kasar Saudiyya a

APC da PDP na takaddama kan zaben kananan hukumomin Katsina

Jam’iyyar APC reshen Jihar Katsina ta zargi gwamnatin jihar da ba wasu daga cikin ’yan takarar shugabannin kananan hukumomin da suka fito daga Jam’iya

A samar da kayan aiki ga sojoji don murkushe mahara – Tambuwal

Shugaban Majalisar Tarayya Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya nuna rashin jin dadi kan yadda Gwamnatin Tarayya ta fita batun sojojin kasar nan ba su da k

Taron kasa shirme ne da surkulle – Halifa Hassan Yusuf

Tsohon dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar PRP a Jamhuriyya ta Biyu kuma wakili a wurin taron kasa, Halifa Hassan Yusuf ya ce babu abin da

An sace tsohon shugaban Jam’iyyar AC na Jihar Kaduna

A ranar Lahadin da ta gabata ne da misalin karfe 7:30 na dare wasu wadanda ake zato masu satar mutane su yi garkuwa da su ne suka sace tsohon shugaban