Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yau za a fara raba katin zabe a Sakkwato … Limamai za su fadakar a Jigawa

Yau Juma’a ne Hukumar Zabe ta kasa (INEC) za ta fara raba katin zabe na dindindin ga mutanen Jihar Sakkwato inda ake sa ran za a kamala zuwa jibi Laha

Dokta Zagbayi ya yi alkawarin samar da Hukumar HYPPADEC

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Neja Dokta Shem Zagbayi Nuhu kuma dan takarar Jam’iyyar PDP a zaben cike gurbi na dan Majalisar Dattawa a karshen wann

Abin da ya sa aka kasa tsige Al-Makura

Ga dukkan alamu Majalisar dokokin jihar Nasarawa ta kasa tsige Gwamna Tanko Al-Makura ne saboda wadansu dalilai masu yawa.Na farko dai mutanen jihar s

Rikici ya barke a Jam’iyyar APC reshen Filato

Rikici ya barke a Jam’iyyar APC reshen Jihar Filato bayan da tsohon shugaban riko na jam’iyyar Sanata John Shagaya ya jagoranci wani taron shugabannin

Gobe mutanen Jihar Osun za su yi zaben Gwamna

Bayan gudanar da manyan gangami da manyan jam’iyyun PDP da APC suka yi don fafatawa a zaben Gwamnan Jihar Osun, jama’ar jihar za su yanke hukunci a go